Tuesday, March 3, 2026
Muryar Afrika
Advertisement Banner
  • Home
  • Labarai
    • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Adabi
    • Fina-Finai
    • Littatafai
    • Wakoki
    • Nishadi
  • Wasanni
No Result
View All Result
Muryar Afrika
No Result
View All Result

Bunkasa da Yaduwar Hausa a Duniya

Kasar Togo ta Yunkuro

by masta
September 22, 2025
in Adabi, Labarai, Labaran Duniya
397 26
0
Bunkasa da Yaduwar Hausa a Duniya
585
SHARES
3.3k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ci gaba da yi wa harshen Hausa da al’adunsa hidima an samar da makarantar Hausa ta farko a kasar Togo wadda hausawan kasar suka assasa karkashin kungiyar Hausawa ta Association Tarayya Togo da hadin gwiwar gamayyar kungiyon hausawa na kasashen Afrika mai suna Gidauniyar Zumunci.

31/7/2023 aka bude wannan makarantar Hausa ta farko a Kasar Togo da dalibai goma sha biyar 15 karkashin kulawa da koyarwar Malam Muhammad Rabiu Abu Hidaya,

You might also like

SHAHARARREN MARUBUCIN WAƘOƘIN TURANCI DA HAUSA…YA CIWO BABBAR LAMBAR YABO

MA’AIKATAR KIMIYYA DA FASAHA DA KERE-KERE TA KADDAMAR DA SHIRIN KOYAR DA ILIMIN NA’URA MAI KWAKWALWA A BIRNI DA KARKARA NA JIHAR KANO

Jamiar Amerika ta karyata ba wa Rarara digirin girmamawa

Abu Hidaya shi ne, shugaban Tsangayar Adabin Hausa haka kuma mataimakin shugaban gamayyar kungiyoyin hadaka na harshen Hausa (GIZU) wanda shi ne malamin da ya taso daga Nijeriya zuwa kasar Togo don bayar da horo ga daliban da za su yi nazarin harshen Hausa a makarantar Hausa ta farko a Togo.

Hausawa a kasar Togo sun dade don sun shafe kimanin shekaru dari biyar(500) a cewar Shugaban Kungiyar Tarayya Togo mai suna Alhaji Sulaiman Yahaya(Bala) kuma hukumar kasar Togo ta sanya su cikin ‘yan asalin kasar, masu aiki a dukkan sassan madafun iko na gwamnati.

saboda nisan lokaci harshe da al’adun sun soma jin jiki, wannan ne dalilin da suka yunkura suka assasa wannan makaranta don ci gaban harshen Hausa a matakin ilimi.

Kamfanin Gidan Dabino International tare da hadin gwiwar Gidauniyar Bukar Usman sun tallafawa wannan sabuwar makaranta da gudummuwar littattafan nazarin Hausa da kuma na dakin karatu don masu nazari.

Ana fata wannan yunkuri zai ci gaba da samun tagomashi daga jami’o’i da masu ruwa da tsaki kan ci gaban harshen Hausa  a duniya.

Taron dai ya samu halartar dattawa da manya jami’an  gwamnatin kasar tare da wakilcin gungun sarakunan kasar Togo.

Share234Tweet146
masta

masta

Related Posts

Labarai

SHAHARARREN MARUBUCIN WAƘOƘIN TURANCI DA HAUSA…YA CIWO BABBAR LAMBAR YABO

September 30, 2025
Labarai

MA’AIKATAR KIMIYYA DA FASAHA DA KERE-KERE TA KADDAMAR DA SHIRIN KOYAR DA ILIMIN NA’URA MAI KWAKWALWA A BIRNI DA KARKARA NA JIHAR KANO

September 23, 2025
Jamiar Amerika ta karyata ba wa Rarara digirin girmamawa
Labarai

Jamiar Amerika ta karyata ba wa Rarara digirin girmamawa

September 22, 2025
Al’adun da Hausawa Suka daina
Adabi

Al’adun da Hausawa Suka daina

June 6, 2025
DABBOBI SUN YI KWANTAI A KASAR NIJAR
Labarai

DABBOBI SUN YI KWANTAI A KASAR NIJAR

June 6, 2025

Recommended

Sharhin Fina-Finai

Sharhin Fina-Finai

June 6, 2025

SHAHARARREN MARUBUCIN WAƘOƘIN TURANCI DA HAUSA…YA CIWO BABBAR LAMBAR YABO

September 30, 2025

Categories

  • Adabi
  • Fina-Finai
  • Labarai
  • Labaran Duniya
  • Mukalu
  • Nishadi
  • Ra'ayi

Don't miss it

Labarai

SHAHARARREN MARUBUCIN WAƘOƘIN TURANCI DA HAUSA…YA CIWO BABBAR LAMBAR YABO

September 30, 2025
Labarai

MA’AIKATAR KIMIYYA DA FASAHA DA KERE-KERE TA KADDAMAR DA SHIRIN KOYAR DA ILIMIN NA’URA MAI KWAKWALWA A BIRNI DA KARKARA NA JIHAR KANO

September 23, 2025
Mukalu

Gudunmuwar Sarakunan Nijar Wajen Al’adu da Zaman Lafiya

September 22, 2025
Bunkasa da Yaduwar Hausa a Duniya
Adabi

Bunkasa da Yaduwar Hausa a Duniya

September 22, 2025
Jamiar Amerika ta karyata ba wa Rarara digirin girmamawa
Labarai

Jamiar Amerika ta karyata ba wa Rarara digirin girmamawa

September 22, 2025
Al’adun da Hausawa Suka daina
Adabi

Al’adun da Hausawa Suka daina

June 6, 2025
Muryar Afrika

Sahihiyar Kafar Sadarwa Don Samun Labarai Da Dumi-Dumi.
08068833322

Categories

  • Adabi
  • Fina-Finai
  • Labarai
  • Labaran Duniya
  • Mukalu
  • Nishadi
  • Ra'ayi

Recent News

SHAHARARREN MARUBUCIN WAƘOƘIN TURANCI DA HAUSA…YA CIWO BABBAR LAMBAR YABO

September 30, 2025

MA’AIKATAR KIMIYYA DA FASAHA DA KERE-KERE TA KADDAMAR DA SHIRIN KOYAR DA ILIMIN NA’URA MAI KWAKWALWA A BIRNI DA KARKARA NA JIHAR KANO

September 23, 2025

Copyright © 2022-2025 Muryar Afrika

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
    • Labaran Duniya
  • Siyasa
  • Kasuwanci
  • Adabi
    • Fina-Finai
    • Littatafai
    • Wakoki
    • Nishadi
  • Wasanni

Copyright © 2022-2025 Muryar Afrika

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In